Christopher Katongo ya zama dan wasan kwallon kafa mafi hazaka na Afirka da aka zaba a BBC - china radio international
2012-12-27 15:53:59 cri Bisa labarin da gidan rediyon kasar Ingila wato BBC ya bayar, an ce, Christopher Katongo mai shekaru 30 ya sami galaba ne akan Demba Ba, da Didier drogba, da Younes Belhanda, da kuma Yaya Toure, a wannan gasa ta zabar dan kwallon kafa mafi hazaka na nahiyar Afirka, kuma dan wasan farko daga yankin kudanc...